iqna

IQNA

IQNA - Zaku iya kallon karatun Ahmad Abul Qasemi, babban mai karatun kur’ani dan kasar Iran, daga aya ta 144 zuwa 148 a cikin suratul Al Imran a wajen taron tunawa da shahid Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi .
Lambar Labari: 3491318    Ranar Watsawa : 2024/06/10

IQNA - Bisa shawarar da Majalisar Dinkin Duniya ta yanke, an sanya ranar 11 ga Yuli a matsayin ranar tunawa da kisan kiyashin Srebrenica.
Lambar Labari: 3491212    Ranar Watsawa : 2024/05/24

IQNA - Matasan daya daga cikin cibiyoyin koyarwa da koyar da addinin musulunci sun nuna kauna da bakin ciki  tare da wata waka da suka yi ba tare da bata lokaci ba a cikin bayanin Ayatollah Raisi shugaban shahidan hidima.
Lambar Labari: 3491211    Ranar Watsawa : 2024/05/24

IQNA - A safiyar ranar 23 ga watan mayu  ne gawar marigayi  Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi ta isa birnin Birjand, kuma al'ummar wannan birni sun yi bankwana hadimin Imam Ridha (AS) a wani gagarumin biki. Bisa jadawalin da aka sanar, kafin sallar Maghrib, an kai gawar shahid Raisi zuwa masallacin Mashhad da hubbaren Radhawi , kuma an binne shi a wannan hubbare na Radhawi.
Lambar Labari: 3491210    Ranar Watsawa : 2024/05/24

IQNA – A yau ne ake gudanar da tarukan rakiyar janazar gawawwakin shahidan hidima ga al’umma a kasar Iran.
Lambar Labari: 3491207    Ranar Watsawa : 2024/05/23

Ci gaba da martanin kasashen duniya dangane da shahadar jami'an gwamnatin Iran
IQNA - Ana ci gaba da gabatar da sakon ta'aziyya daga kungiyoyi da mutane daban-daban bayan shahadar Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi .
Lambar Labari: 3491202    Ranar Watsawa : 2024/05/22

IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gabatar da addu'o'i ga gawar shahidi Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi shugaban kasar Iran na 8 da tawagarsa a jami'ar Tehran.
Lambar Labari: 3491198    Ranar Watsawa : 2024/05/22

IQNA - A cikin wani sako da ya aike, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jajantawa Jagoran juyin juya halin Musulunci dangane da shahadar shugaban kasa da ministan harkokin wajen Iran da tawagarsu tare da yi musu addu'ar Allah ya jikansu.
Lambar Labari: 3491196    Ranar Watsawa : 2024/05/22

Tehran (IQNA) Sayyid Ibrahim Raisi , shugaban kasar Iran a yau 14 ga watan Mayu a wani bangare na ziyararsa a kasar Siriya ya karbi bakuncin ministan Awka na kasar Abdul Sattar Al-Sayed da tawagar manyan malaman addini na Damascus.
Lambar Labari: 3489089    Ranar Watsawa : 2023/05/05